Wasu dattawan Najeriya bisa jagorancin Farfesa Wole Soyinka sun shigar da kara kotu domin ta haramta kundin tsarin mulkin kasar
Batun rage kuɗin fansho na ci gaba da raba kawunan shugabannin siyasar Girka
A Siriya gwamnatin na cigaba da kai hari kan masu kyamanta. Birnin Homs ne kan gaba a biranen da ke fama da hare-haren jami'an tsaron
Takaddama a Masar game da karar kungiyoyin agaji 43 da ma'aikatar shari´a ta shigar.
Fadar mulkin Abuja ta bayyana matsayinta game da hawa teburin shawara da kungiyar Boko Haram.
A 'yan makonni da suka gabata ne Chadi ta gudanar da zaben Magadan gari a karon farko cikin tarihi. Wannan na nuna alamun sauyi a fasalin siyasar ƙasar a ƙarƙashin mulkin shekaru 22 na shugaba Idriss Deby Itno.
Shirye-shirye sun wuce ku? A nan kuna iya sauraren shirye-shiryen Hausa ta „Audio on demand“! Kuna iya tuntuɓarmu akan wannan adireshi: hausa@dw.de ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo akan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428
Shirin ilmantarwa akan wasu muhimman al'amura na zamantakewa da jama'a ba su damu da saninsu ba.
Shiri ne na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.
wird hier nicht angezeigt