Hukumar kula da makamashi ta duniya IAEA ta zargi Iran da sarrafa makaman kare dangi, abun da Iran sau da yawa tana karyartawa.
Gwamnatin Jamhuriya Nijar ta yi Allah wadai da kalaman Saadi Khadafi na cewa zai koma Libiya domin kifar da gwamnati.
Duban jama'ar kasar Masar sun shirya zanga-zanga albarkacin cikar shekara guda da Hosni Mubarak yayi murabus daga karagar mulki.
Shirye-shirye sun wuce ku? A nan kuna iya sauraren shirye-shiryen Hausa ta „Audio on demand“! Kuna iya tuntuɓarmu akan wannan adireshi: hausa@dw.de ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo akan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428
Shirin ilmantarwa akan wasu muhimman al'amura na zamantakewa da jama'a ba su damu da saninsu ba.
Shiri ne na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.
wird hier nicht angezeigt