Shugaban Senegal na fuskantar adawa game da takarar neman sabon wa'adin mulki na uku.
Ko da yake ƙasar Senegal ce ƙasa ɗaya ƙwal da ba ta taɓa fuskantar juyin mulkin soja a yammacin Afirka ba, amma fa a yanzu al'amura sun fara taɓarɓarewa sakamakon dagewar da shugaba Wade ke yi na ci gaba da mulki a ƙasar
Shin 'yan ta'addan Pakistan masu kai da komo tsakanin ƙasashe sun fara ya da zango ne a Afirka? Wannan dai shi ne ra'ayin jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung dangane da hare-haren Boko Haram
Shirye-shirye sun wuce ku? A nan kuna iya sauraren shirye-shiryen Hausa ta „Audio on demand“! Kuna iya tuntuɓarmu akan wannan adireshi: hausa@dw.de ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo akan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428
wird hier nicht angezeigt