Duniyar ɗan Adam | 29.09.2008
Shari´a game da shara mai guba a Kodivuwa

Sharar ta yi sanadiyar mutuwar mutane 17 sannan wasu da dama suka kamu da cututtuka. »Mehr zu: title"
Audios and videos on the topic
Duniyar ɗan Adam | 24.09.2008
Matsalolin kuɗi a China

Matsalolin tattalin arziki dake ci-gaba da na ƙara ɗaukar kannu labaru a duniya baki ɗaya. Yanzu haka dai wannan matsala ta cimma kasuwannin hada-hadar kuɗi a ƙasashen nahiyar Asiya. »Mehr zu: title"
Duniyar ɗan Adam | 09.09.2008
Yaƙi da kwararowar Hamada

Shin akwai mafita ga sauyin yanayin muhalli a ƙasashe masu tasowa ? »Mehr zu: title"
Duniyar ɗan Adam | 12.08.2008
DAX Kasuwar hannayen jari ta Frankfurt

Kasuwar hada hadar hannayen jari ta birnin Frankfurt a ƙasar Jamus na ɗaya daga mafi girma a duniya »Mehr zu: title"
Duniyar ɗan Adam | 30.07.2008
Sakamakon taron WTO

An watse baram baran a taron Ƙungiyar Cinikaya ta Duniya da ya wakana a birnin Geneva »Mehr zu: title"






