Zamantakewa | 28.08.2008
Sassaucin ra´ayin addini a Kosovo

Tun kimanin shekaru 600 da suka gabata musulunci ya yaɗu a matsayin wani addini na masu sassaucin ra´ayi a ƙasashen kudu maso gabashin nahiyar Turai. »Mehr zu: title"
Zamantakewa | 24.07.2008
Tattaunawa tsakanin addinai na duniya

Babban taron Madrid kan addinai ya samu halarcin wakilai kimanin 200 daga sassa daban daban na duniya. »Mehr zu: title"
Zamantakewa | 19.07.2008
Ranar Matasa mabiya darikar katolika na duniya

Paparoma Benedict na 16 ya nemi gafarar alúmar Australia game da lalata da kananan yara da wasu limaman chocin katolika suka aikata »Mehr zu: title"
Zamantakewa | 15.07.2008
Darasin addinin musulunci a makarantun Jamus

Tun kimanin shekaru tara aka fara karantar da darasin addinin musulunci a makarantun firamare na Jamus. »Mehr zu: title"
Zamantakewa | 10.07.2008
Yawaitar mabiya addinai a Switzerland

Tun a cikin shekarun 1970 yawan addinai ke ƙaruwa a ƙasar Switzreland. »Mehr zu: title"




