1. main content
  2. main navigation
  3. extra content
  4. head navigation
  5. search
  6. Choose form 30 Languages



 

 | 04.07.2008 | 14:00 UTC

Martanin Iran ga tayin dakatar da shirin Nukiliya

Iran ta miƙa martanin ta ga ƙasashen duniya game da shirin ta na Nukiliya. Martanin ya ƙunshi matsayin Iran dangane da tayin da manyan ƙasashe shida masu karfin tattalin arziki na duniya suka yi mata idan ta dakatar da shirin ta na Nukiliya, Mai magana da yawun kantoma harkokin wajen na tarayyar Turai Javier Solana ta sanar da cewa Solana ya gudanar da tattaunawa mai maána da jamián Iran to amma bata baiyana ko ya amshi martanin na Iran a rubuce ba.