Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna ne da Sheikh Ibrahim Khalil da Hajiya Amina Abdullahi kan darussan da za a koya daga Ramadan a yayin da ake bankwana da shi da kuma dabarun da mace za ta yi na shirin sallah a wannan hali na matsin rayuwa.